Wani harin kuskure da jirgin yaƙin sojin Najeriya kai ƙauyen Yauni da ke mazaɓar Zakka, na ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina, ya yi sanadiyar mutuwar mutane 7, ciki har da ƴan gida ...