Web crawlers for AI models often do not stop at copyright protection either – The Nepenthes tool sets a trap for them. Web crawlers play a central role in the race for the best AI model ...
Real Madrid za ta buga wasannin cike gurbi a Champions League, watakila a haɗa ta da Manchester City ko kuma Celtic. Ƙungiyar Sifaniya ta yi nasarar doke Brest 3-0 ranar Laraba a Faransa a wasa ...
Hukumar ƙwallon kafa ta Ghana ta naɗa Winfried Schafer domin taimakawa masu horar da Black Stars, wadda ta kasa samun gurbin shiga gasar kofin Afirka ta 2025. Mai shekara 75 ɗan kasar Jamus, ya ...