Shugabar gwamnatin rikon kwarya ta Haiti, Leslie Voltaire, tare da Firayim Minista Alix Didier Fils-Aime da jakadan Amurka ...
Shugaban da mai dakinsa Jill za su taya iyalai da al’ummar garin da al’amarin ya shafa alhinin harin da aka kai ranar 1 ga ...
Wani Karamin Jirgin Saman Daya Fadi Ya Hallaka Mutane 2 A California Wani karamin jirgin sama ya rikito kan wani ginin ...
Hukumomi a birnin New Orleans na Amurka sun bayyana cewa mutane 10 sun mutu kuma fiye da 30 sun jikkata sa'ilin da wata mota ...
Kudurorin wasu 'yan Najeriya da Nijar na sabuwar shekara don samun nasara a rayuwarsu; Wani 'dan sanda a Kenya ya bullo da wata dabara ta daban ta yaki da masu aikata laifuka; Yadda ‘yan ta’adda ke ...
A Jihar Zamfara al'ummomin Kauyukan Adabka da Mallawa sun gwabza fada da ‘yan bindiga har suka samu nasarar kwato wasu daga ...
A yau Alhamis, Fafaroma Francis ya bayyana ta'aziyarsa ga babban limamin katolika na New Orleans akan harin da aka kai birnin ...
Wanda ake zargin ya hallaka akalla mutane 10 tare da jikkata 30 gabanin a harbe shi a musayar wuta da 'yan sanda.
Tsofoffi da dattawa 250 ne masu shekaru sittin da biyar zuwa sama, suka amfana da tallafin Naira dubu dari biyu a Jihar ...
Al'ummar Australiya da New Zealand sun shiga sabuwar shekara ta 2025, har ma mazauna birnin Sydney da Auckland suka fara biki ...
Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a ...
Matatar man fetur din Warri dake jihar Delta, daka iya tace ganga 125,000 a rana ta koma bakin aiki a halin yanzu.