A kuri'ar da aka kada, Marco Rubio ya samu amincewar duk ‘yan majalisar, wanda ya tabbatar wa Trump mutum na farko daga cikin ...
Hukumar dake kula da al’amuran yanayi ta kasa a Amurka, ta yi gargadin cewa za a sake fuskantar gobarar daji mafi muni a ...
Shugaban Amurka na 47 din zai fara aiki nan take da jerin umarnin zartarwa da aka tsara domin matukar rage yawan bakin hauren ...
Shugaba Joe Biden yayi afuwa ga Dr. Anthony Fauci da Janar Mark Milley mai ritaya da mambobin kwamitin Majalisar Wakilai da suka binciki harin da aka kaiwa Majalisar Dokokin Amurka na ranar 6 ga watan ...
Donald Trump ya sake karbar rantsuwar kama aiki a sabon wa’adin mulki na shekaru 4 a fadar White House.
Masana kimiyyar siyasa da ‘yan diflomasiyya a Afirka na sharhi kan dawowar shugaba Donald Trump kan karagar mulki. Wannan ya ...
Ana sa ran milyoyin Amurkawa zasu kalli yadda Trump, mai shekaru 78, zai sake karbar rantsuwar kama aiki a sabon wa’adin ...